- Home
- Bichi Radio and TV BRTV
Bichi Radio & TV (BRTV) - Web
Region Selection
Gaskiya da Aiki Tuk'uru
Harwayau, mu na da tsarin binciken kwakwkwafin yadda ake tasarifi da mulki da nufin haskakawa al'umma yadda yakamata shugabancin ya kasance. Batare da tsoro ko shakka ba, za mu gudanar da aiki bisa doka da ka'idar aikin jarida domin ba kowa dama, tare da kokarin ganin an dawo da dama ga mai ita.
Genres
Contact details
Website: https://bichiradioandtv.com/ Email: Tel: Address: Facebook: http://www.facebook.com/BichiRadioandTV